Skip to content

cropped Hausa Logo.jpg

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
FB IMG 1788369346712
Labarai

Tsaro: Rundunar Yan Sandan Kano Sun Shirya Daruruwan Jami’anta Zuwa Iyakokin Kano 

Posted onSeptember 2, 2026
FB IMG 1760882418240
Labarai

Yadda Ta Ke Kasancewa A Kasuwar Canjin Kudaden Waje Ta Wapa Dake Jihar Kano A Yau Laraba 

Posted onSeptember 2, 2026
FB IMG 1787320250002
Labarai

Ƙasarmu Ta Gado: Tattalin Arzikin Najeriya Ya Bunkasa da Kashi 4.43% a Kwata ta Biyu

Posted onSeptember 2, 2026

LATEST POSTS

FB IMG 1788369346712

Tsaro: Rundunar Yan Sandan Kano Sun Shirya Daruruwan Jami’anta Zuwa Iyakokin Kano 

Posted onSeptember 2, 2026 Labarai
FB IMG 1760882418240

Yadda Ta Ke Kasancewa A Kasuwar Canjin Kudaden Waje Ta Wapa Dake Jihar Kano A Yau Laraba 

Posted onSeptember 2, 2026 Labarai
FB IMG 1787320250002

Ƙasarmu Ta Gado: Tattalin Arzikin Najeriya Ya Bunkasa da Kashi 4.43% a Kwata ta Biyu

Posted onSeptember 2, 2026 Labarai
IMG 094452 02926 1788338706651

Shugaban Asibitin Kwararru na Best Choice, Ya Taya Gwamnan Kano Da Al’umma Bikin Murnar Maulidi Annabi SAW

Posted onSeptember 2, 2026 Labarai
FB IMG 1760790928482
Labarai

Kotu Ta Aike Da Mutane Biyu Gidan Gyaran Hali Kan Zargin Rusa Gada A Karamar Hukumar Kumbotso 

Kotun Majistare mai lamba 47 da ke Unguwar Zungeru a Jihar Kano, ta tura mutane biyu gidan yari bisa zargin haɗa baki wajen rushe wata …

By Alfijir Labarai kano
Posted onAugust 11, 2026August 11, 2026
IMG 20260811 WA0721
Labarai

Shugaban Ƙaramar Hukumar Kabo ya sauke Sakataren Mulki da nadaddun Kansiloli huɗu

Posted onAugust 11, 2026

Shugaban Ƙaramar Hukumar Kabo Hon. Lawan Najume Kabo ya sauke Sakataren Mulki na Karamar Hukumar da nadaddun Kansiloli huɗu, Saboda Shiga Ƙungiyar Tallata Shugaba Tinubu …

IMG 164813 11826 1786463302168
Labarai

Da Dumi Duminsa: Hukumar Kare Hakkin Dan Adam ta bukaci hukumomi a Najeriya su kama Sheikh Jingir 

Posted onAugust 11, 2026August 11, 2026

Hukumar Kare Haƙƙin Bil’adama ta Ƙasa (NHRC) ta nemi hukumomin tsaro da su kama tare da gurfanar da fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Yahaya …

FB IMG 1760882418240
Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Litinin 

Posted onAugust 10, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 155742 31726 1785509879263
Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Giwa Dake Jihar Kaduna 

Posted onAugust 10, 2026

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Giwa dake Jihar Kaduna State Najeriya a jiya Lahadi, 09/08/2026 Shinkafa da Hatsi • Shinkafa Samfarera — ₦33,000 …

IMG 183336 09826 1786296852724
Labarai

Daga Ranar Da Aka Zaɓe Ni Zan Soke Dokar Fanshon Gwamnoni A Kano — In Ji Ibrahim Little

Posted onAugust 9, 2026

Ɗan takarar gwamnan Jihar Kano na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Alhaji Ibrahim Ali Amin Little, ya bayyana cewa zai soke dokar da ta bawa …

IMG 172734 09826 1786292876330
Labarai

Kwamitin yaki da miyagun kwayoyi na jihar Kano ya kai ziyarar neman shawara da sanya albarka ga Prof Mal Umar Sani Fagge

Posted onAugust 9, 2026

Ziyarar neman shawara Da Sanya albarka… Kwamitin yaki da tu’ammali da miyagun kwayoyi na jihar Kano karkashin Barista Muhyi Magaji Rimin gado, ya kai ziyarar …

FB IMG 1760882418240
Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Juma’a 

Posted onAugust 7, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 165605 07826 1786118172178
Labarai

Gwamna Yusuf ya jagoranci daurin auren ƴan gata na zawarawa da ’yan mata 1,500 a Kano

Posted onAugust 7, 2026

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci daurin auren gata na zawarawa da ’yan mata 1,500, ƙarƙashin shirin gwamnatin jihar da Hukumar Hisbah …

IMG 155742 31726 1785509879263
Labarai

Yadda Farashin Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Birnin Gwari Dake Jihar Kaduna

Posted onAugust 7, 2026

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Birnin Gwari dake Jihar Kaduna State Najeria a jiya Alhamis, 06/08/2026 Farashin Kayan Gona • Farin Wake — …

IMG 155742 31726 1785509879263
Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Makarfi Dake Jihar Kaduna

Posted onAugust 6, 2026

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Karamar Hukumar Makarfi LGA dake Jihar Kaduna State Najeriya jiya Laraba 05/08/2026 Hatsi • Masara — ₦28,000 zuwa …

FB IMG 1786017998346
Labarai

Hukumar NSCDC Ta Hukunta Jami’anta 79 Kan Laifukan Rashin Da’a da Sabawa Dokokin Aiki 

Posted onAugust 6, 2026

Hukumar Tsaron Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC) ta ɗauki matakan ladabtarwa kan jami’anta 79 saboda saɓa wa ƙa’idojin aiki, inda wasu suka haɗa da kora …

IMG 233336 05826 1785969226846
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Sake Ragargaje Wani Dogon Gini A Unguwar Nasarawa GRA, Da Yake Ba Bisa Ka’ida Ba 

Posted onAugust 5, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta aiwatar da rushe wani gini mai tsawo da ke unguwar Nasarawa GRA, a kan titin AVM Mukhtar Muhammad Close, bayan mamallakin …

IMG 192814 05826 1785954505628
Labarai

Kaikayi Koma Kan Mashekiya: Yaƙin Iran na neman karar da makamai masu linzami na Amurka: rahoto

Posted onAugust 5, 2026

Amurka ta yi amfani da “kusan dukkan” waɗannan makamai, a cewar rahoton kamfanin dillacin labarai na Reuters, tana ambaton majiyoyi da suke da masaniya kan …

FB IMG 1760882418240
Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Laraba 

Posted onAugust 5, 2026

Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1785937332672
Labarai

Bayan Nasarar Cin Darasin Lissafi Da Da Turanci WAEC ta riƙe sakamakon ɗalibai 167,486 kan zargin satar amsa

Posted onAugust 5, 2026

Daga cikin ɗaliban da suka samu Credit a Turanci da Lissafi, 558,883 maza ne, yayin da 641,631 mata ne. Gaba ɗaya, mata 997,267 ne suka …

IMG 012429 05826 1785889479335
Labarai

Gwamnatin Kano Tare Da Hadin Gwiwar Yan Sanda Sun Kama Wani Likitan Bogi Ya Tara Mutane Da Sunan Rabon Magunguna Marasa Inganci A Panshekara

Posted onAugust 5, 2026

Gwamnatin Kano Ta Kama Wani Likitan Bogi Wanda Ya tara daruruwan mutane a Sunan rrabon magunguna Marasa Inganci kuma yana karbe musu yan kudaden su …

IMG 221417 04826 1785878064811
Labarai

Gwamnatin Kano ta rushe wani gini da aka yi ba bisa ka’ida ba akan hanyar ruwa a Kofar Dukawuya

Posted onAugust 4, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta rushe wani gini da aka yi ba bisa ƙa’ida ba a kan hanyar ruwa da ke Kofar Dukawuya, bayan ƙorafin da …

IMG 140204 04826 1785848556241
Labarai

Wata Sabuwa: Majalisar dokokin Kano ta dakatar da shugabannin kananan hukumomin Rogo, Bagwai da kuma Bebeji

Posted onAugust 4, 2026

Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugabannin kananan hukumomin Rogo, Bagwai da kuma Bebeji na tsawon watanni uku. Sakataren yaɗa labarai na majalisar dokokin …

FB IMG 1778588658214
Labarai

Gwamna Yusuf Ya Amince Da Naɗin Sabbin Manyan Sakatariyar (Permanent Secretaries) da Sauya Wuraren Aikin Wasu

Posted onAugust 4, 2026August 4, 2026

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da naɗin sabbin manyan sakatariyar (Permanent Secretaries) guda goma sha tara (19) tare da sauya wuraren …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 6 … 359 ›
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab